A ranar 11 ga watan Oktoba, shugabar majalisar dokokin Cyprus Demetriou ta shugabanci tawaga don kai ziyara a BFSU gami da yin jawabi a wurin. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da ita.Bayan da ta yi jawabi, Demetriou da shugaban Jia sun yi shawarwari da malamai da ɗalibai, kana Demetriou ta amsa tambayar da aka yi mata.
Daga ranar 6 zuwa ranar 8 ga watan Oktoba, bisa goron gayyara da kwamitin kwalejin masu neman digirgirin Amurka ya bayar, shugaban kwamitin kula da harkokin ilmin digirgirin Sin Yang Wei ya shugabanci tawaga don halartar taron shugabanni bisa manyan tsare-tsare na duniya na shekarar 2024. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya halarci ...
Daga ranar 22 ga watan Satumba zuwa ranar 2 ga watan Oktoba, sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don kai ziyara a ƙasashen Amurka da Cuba, da Panama. Mambobin tawagar sun halarci taron tattaunawar shugabannin jami’o’in Sin guda 10 da na Amurka guda 10, kuma sun ziyarci jami’o’in Amurka NU da UChicago da SBU da NYU da Columbia da Vandy da ...
A ranar 21 ga watan Satumba, an shirya bikin canja sunan muƙamin manazartan BFSU a fannin nazarin Malaysia da ƙasashen Sin da Malaysia suka kafa cikin haɗin gwiwa a brinin Beijing. Shugaban Malaysia Ibrahim ya rattaba hannu a kan takardar canja suna zuwa muƙamin mazartan BFSU zuwa manazarcin Sarkin Ibrahim a hukunce. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin tsakiya na jam’iyyar kwaminiancin ...
A ranar 20 ga watan Satumba, shugaban jami’ar Köln kuma shugaban cibiyar musayar ilmi ta Jamus Joybrato Mukherjee ya ziyarci BFSU, inda ya gana da babban sakataren kwamintin tsakiyar jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua, inda bangarorin biyu suka yi shawarwari game da haɗin gwiwa a fannin nazari da musayar ɗalibai da malamai a tsakaninsu.
A ranar 15 ga wata, BFSU ta shirya bikin buɗe darasin Tetun a hukunce. Wannan shi ne karo na farko ne da aka koyar da darasin Tetun a Sin. Zaunannen mamban kwamintin tsakiya na jami’ar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban BFSU Zhao Gang da ƙaramin jakada a fannin ilmi na ofishin jakadancin Timor-Leste dake ƙasar Sin Rogério Paulo Chaves sun halarci bikin gami da gabatar da jawabi....
A ranar 5 ga watan Satumba, an gudanar da taron shekara-shekara na tsarin mu’amalar ƙawacen jami’o’in Sin da Afirka a birnin Beijing. BFSU ta shirya wannan taro, taken taron shi ne haɗin gwiwa da samun bunƙasuwar ilmin jami’o’in tsakanin Sin da Afirka a sabon yanayin da ake ciki. Wakilan jami’o’i 35 na ƙasashen Afirka 19 ciki har da Tanzaniya, da Nijeriya, da Afirka ta...
A watan Augustan shekarar 2024, bayan da aka fidda littafin bincike da nazarin ilmin koyarwa a jami’o’i, sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma direktan kwamintin nazarin kwalejin koyarwa ƙasa da ƙasa Farfesa Wang Dinghua ya kammala aikin tsara littattafai 6 na bincike da nazarin ilmin jami’ar Sin da Amurka. Kamfanin kula da ɗab’in koyarwar Sin y...
A ranar 25 ga watan Yuli, an gudanar da taron tattaunawar jama’a karo na 7 kuma taron shugabannin matasa karo na 7 a birnin Changsha dake lardin Hunan. Shugabanni da tsoffin shugabanni da shugabannin matasa da na jam’iyyu na ƙasashen Afirka sama da 50 da wakilan ƙungiyoyin da ba na gwamnati ba da ƙwararru da matasa kimanin 200 sun halarci taron. Shugaban jami’ar BFSU kum...