Babban Shafi > Labaru > 正文

An fidda littattafai 6 kan bincike da nazarin ilmin Sin da Amurka

Updated: 2024-08-25

       

        A watan Augustan shekarar 2024, bayan da aka fidda littafin bincike da nazarin ilmin koyarwa a jami’o’i, sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma direktan kwamintin nazarin kwalejin koyarwa ƙasa da ƙasa Farfesa Wang Dinghua ya kammala aikin tsara littattafai 6 na bincike da nazarin ilmin jami’ar Sin da Amurka. Kamfanin kula da ɗab’in koyarwar Sin ya fidda waɗannan littattafai, waɗanda suka ƙunshe da bincike da nazari kan ilmin koyarwa na firamare da jami’o’i na Sin, da Amurka, da malaman ƙasashen biyu.