The library of Beijing Foreign Studies University currently has a collection of books in 74 languages, including Chinese, English, French, Russian, German, Spanish, Japanese and Arabic. A Laburaren BFSU, akwai littattafan harsuna 74 da suka haɗa da Sinanci, da Turanci, da Faransanci, da Rashanci, da Jamusanci, da harshen Spainiya, da Japananci, da Larabci da sauransu.