Babban Shafi > Game da BFSU > Muhimman Adadi
>Taƙaitaccen bayani
>Take da Tambari
>Shugabanni
>Muhimman Adadi
>Jami'a
>Tuntuɓe Mu

Muhimman Lissafai

Ɗalibai

Ɗalibai masu neman digiri na farko sama da 5700

Ɗalibai masu neman digirgiri (Digiri Na Biyu Da Na Uku) sama da 4300

Ɗaliban ƙasashen waje sama da 1200

Faculties

Malamai da maaikata sama da 130

Malaman ƙasashen waje kimanin 200 da suka fito daga ƙasashe da yankuna 57

Teaching

Fannonin karatu 122 don samun digiri na farko

Fannonin karatu 46 da aka koyar da su kawai a ƙasar Sin 4

Harsunan waje 101

Muhimman fannonin karatu na ƙasar Sin 4

Muhimman fannonin karatu na birnin Beijing 7

Fannonin karatu 6 da ke da iznin horar da ɗalibai masu neman digiri na uku

Fannonin karatu 12 da ke da iznin horar da ɗalibai masu neman digirin nazari na biyu

Fannonin karatu 9 da ke da iznin horar da ɗalibai masu neman digiri na biyu

Research

Muhimmiyar cibiyar nazari game da zamantakewar alumma da aladu na jamioin maaikatar kula da ilmin ƙasar Sin

Cibiyar binciken kimiyyar zamantakewar alumma da falsafa ta maaikatar kula da ilmin ƙasar Sin

Cibiyar kula da kimiyya da fasaha game da hukumar kula da harsuna ta ƙasar Sin

Sansanoni 4 na horar da ƙwararru a fannin binciken ƙasashen dniya da shiyya-shiyya na maaikatar kula da ilmin ƙasar Sin

Cibiyoyi 37 na nazarin ƙasashen dniya da shiyya-shiyya na ma’aikatar kula da ilmin ƙasar Sin

Cibiyoyi 3 na nazarin mu’amalar mutane da al’adu ta ma’aikatar ilmin ƙasar Sin

Muhimman Mujalloli 5

International exchange & cooperation

Kwalejojin Confucius 23 da darussa masu zaman kans

Hulɗar muamala da haɗin gwiwa da manyan jamioi da hukumomin nazari sama da 300 na ƙasashe da yankuna 84 a duniya

Campus

Littattafan gida da waje sama da miliyan 1.6 a laburare