A ranar 21 ga watan Satumba, an shirya bikin canja sunan muƙamin manazartan BFSU a fannin nazarin Malaysia da ƙasashen Sin da Malaysia suka kafa cikin haɗin gwiwa a brinin Beijing. Shugaban Malaysia Ibrahim ya rattaba hannu a kan takardar canja suna zuwa muƙamin mazartan BFSU zuwa manazarcin Sarkin Ibrahim a hukunce. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin tsakiya na jam’iyyar kwaminiancin jami’ar Jia Wenjian da manyan jiga-jigan siyasan Malaysia da jakadan Malaysia a ƙasar Sin sun halarci taron, da ganewa idanunsu game da bikin.