Daga ranar 1 zuwa ranar 10 ga watan Yuli, sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don kai ziyara a ƙasashen Girka, da Bulgariya, da Romaniya, inda suka ziyarci jami’ar Athens da ta Crete ta Girka, da cibiyar nazarin Balkan ta kwalejin nazarin kimiyyar Bulgariya da jami’ar Sophia da ta Plovdiv, da jami’ar Bucharest da ta Transylvania ta ...
A ranar 28 ga watan Yuni, an gudanar da bikin kammala karatu na shekarar 2024 na BFSU a hukunce. Ɗaliban da suka samu digiri na farko, da na biyu da na uku sama da 2800 sun halarci bikin.Jakadan ƙasar Malaysia a ƙasar Sin Dato’ Norman Muhamad, abokin karatu na kwalejin nazarn dokokin BFSU kuma shugaban kamfanin kimiyya da fasaha na Beijing Baman Tianxia Zhang Tianyi Zhang Tianyi, da sakat...
Daga ranar 14 zuwa ranar 15 ga wata, an gudanar da taro karo na 6 game da shirya darussa online na ƙawacen jami’o’in koyar da harsunan wajen Sin da ke da taken haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen duniya don samu makoma mai hashe kuma taro karo na uku na kwaikwayon ainihin koyarwa online a BFSU.Shugaban ƙawacen jami’o’i kuma babban sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wa...
A ranar 31 ga watan Mayu, an gudanar da shirin haɗin gwiwa tsakanin jami’o’in Sin da Afirka 100 a tsakaninsu a BFSU. Sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma direktan shirin mu’amalar da tsakanin ƙawacen shirin mu’amalar jami’o’in Sin da Afirka 100 Wang Dinghua, da mataimakin shugaban kwamintin nazarin koyarwa a jami’o’in Sin, da sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisa...
A ranar 20 ga watan Mayu, ministan harkokin ilmin ƙasar Belarus Andrei I. Ivanets ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian da mataimakinsa Zhao Gang sun gana da shi, inda bangarorin biyu suka yi mu’amalar mutane da al’adu tsakaninsu. Babbar jami’ar ma’aikatar kula da harkokin ilmin ƙasar ...
A ranar 26 ga watan Afrilu, kwamintin jam’iyyar kwaminisancin ma’aikatar kula da harkokin ilmin Sin ya sanar da cewa, Jia Wenjian ya zama sabon shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar.Prof. Jia Wenjian da aka haife shi a shekarar watan Yuni na shekarar 1967, ya taɓa zama mataimakin shugaban BFSU
A ranar 29 ga watan Afrilu, ministan kula da ilmi, da wasanni, da matasa, da nazari, da ƙirƙiro da sabbin tunani na Malta Clifton Grima ya ziyarci BFSU, inda ya gana da shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar da mataimakinsa Zhao Gang.Grima ya gabatar da jawabi mai taken “Horar da ƙwararru daga dukkan fannoni”, inda ya amsa tambayoyin da aka yi...
Daga ranar 8 zuwa ranar 17 ga watan Afrilu, sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar ƙasashen Nepal, da Vietnam, da Indonesiya, inda suka ziyarci jami’o’in Tribhuvan, da Kathmandu, da Nepal Sanskrit dake birnin Kathmandu na ƙasar Nepal, da jami’ar Hanoi dake nazarin doka, jami’ar nazarin cinikayyar ƙasashen waje, da jami...
A ranar 30 ga watan Maris, mambar da ke kula da harkokin ƙirƙire-ƙirƙire da nazari da al’adu da ilmi da matasan kwamitin EU da take halartar tsarin mu’amalar al’adu da jama’a karo na 6 tsakanin ƙasar Sin da ƙasashen Turai Iliana Ivanova ta ziyarci BFSU. Mamban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin ma’aikatar kula da ilmin Sin Chen Jie da direktan kula da haɗin gwiwa da mu’amala da ƙ...