Babban Shafi > Labaru > 正文

Jerin Hotunan bidiyon “Ƙasar Sin a Idanunan Ɗaliban Ƙasashen Wajen BFSU”

Updated: 2025-11-18

Jami’ar BFSU za ta yi amfani da albarkatun ɗaliban ƙasashen waje da take da su, don tsara gajerun hotunan bidiyo don yada bunƙasuwar da ƙasar Sin ta samu a sabon yanayin da ake ciki yanzu. Ɗaliban ƙasashen waje za su zama jagoran shirye-shirye, don gabatar da shirye-shirye game da tsarin biya kuɗi na E-payment da gidan cin abinci na kimiyya, da raya yankunan karkara, da mu’amalar al’adu, da aikin sufuri, da basukur da aka iya amfani da su, da ma sauran ci gaban da ƙasar Sin ta samu da aka ɗora muhimmanci sosai a kai. Za a shirya waɗannan shirye-shirye da harsunan Sinanci, da Turanci, da Rashanci, da Faransanci, da Japananci, da harshen Koriya da sauransu.

I

 

II

 

III

IV

V

VI