Babban Shafi > Labaru > 正文

Jakadan Norway a ƙasar Sin ya ziyarci BFSU

Updated: 2025-03-05

A ranar 26 ga watan Febrairu, jakadan ƙasar Norway dake ƙasar Sin Vebjørn Dysvik ya ziyarci BFSU, inda shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da shi. Ɓangarorin biyu sun tattauna game da zurfafa ha ɗin gwiwa da ƙara mu’amala a tsakaninsu.