Daga ranar 1 zuwa ranar 10 ga watan Disamban, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren janar kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya shugabanci tawaga don kai ziyara a ƙasashen Habasha, Madagascar, da Tanzaniya, inda suka ziyarci kamfanin CCECC a Habasha da jami’ar Addis Ababa da cibiyar yaƙi da cututtuka ta ƙungiyar AU, da ofishin mataimain firaministan ƙasar kuma mi...
Daga ranar 7 zuwa ranar 9 ga watan Disamban, an shirya taron ƙasa da ƙasa game da Sinanci na shekarar 2023. Taken taron shi ne“A yi amfani da Sinanci don ba da hidimomi ga duniya.” Ƙwararru da masana na gida da waje, da jami’an gwamnati, da wakilan ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa da shugabannin hukumomin harsunan ƙasashen duniya kimanin 2000 sun halarci taron. Sakataren kwamintin jam’iyya...
A ranar 24 ga watan Nuwamba, an shirya taron tattaunawar Shanghai kan nazarin ƙasar Sin a duniya. Taken taron da aka yi shi ne wayewar kan al’ummar Sin da hanyoyin da aka bi a ƙarƙashin yanayin duniya da ake ciki. Shugaban BFSU kuma mataimakin zaunannen kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Yang Dan ya shugabanci tawaga don halartar taron.Yang Dan ya gabatar da jawabi a yayin taron ...
Daga ranar 9 zuwa ranar 17 ga watan Nuwamba, babban sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don kai ziyara a ƙasashen Argentina da Brazil da Costa Rica, inda ya ziyarci jami’ar Belgrano, da jami’ar Buenos Aires ta Argentina, da jami’ar UNILA, da jami’ar Rua Marquês de São Vicente ta Brazil, da jami’ar UNED ta Costa Rica da sauran jami...
A ranar 8 ga watan Nuwamba, mataimakin firaminista kuma ministan harkokin wajen ƙasar Ireland Michael Martin ya ziyarci BFSU, inda ya yi jawabi game da alaƙar dake tsakanin Sin da Ireland da manufar diflomasiyya ta ƙasar, kuma ya yi mu’amala da malamai da ɗalibai na gida da waje. Babban sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya halarci biki game da yin ja...
A ranar 23 ga watan Oktoba, babbar jami’ar hukumar kula da ilmi da kimiyya da al’adu ta M.D.D UNESCO kuma shugabar kwalejin nazarin ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa ta BFSU Irina Bokova ta gabatar da jawabi mai take al’adu da daidaita batutuwan duniya. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya halarci bikin, kuma mataimakinsa Zhao Gang y...
A ranar 17 ga wata, sakataren ma’aikatar kula da gine-gine da sufuri na ƙasar Cambodiya kuma mataimakin shugaban kwamitin sada zumunci tsakanin ƙasashen Cambodiya da Sin H.E. Mr. Lau Vann ya ziyarci BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya gana da su, inda suka musanyar ra’ayoyi game da mu’amalar al’adu da horar da ɗaliba...
A ranar 17 ga wata, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Yang Dan ya gana da takwaransa na jami’ar KazNU Tuimebayev Zhanseit Kanseituly, wanda ya raka shugaban ƙasar Kazakhstan Kassym-Jomart Tokayev ziyarar ƙasar Sin don halartar taron ƙoli na ƙasa da ƙasa karo na uku kan Ziri Ɗaya da Hanya Ɗaya da aka yi a ƙasar Sin. Bangarorin biyu sun ...
A ranar 17 ga wata, matar shugaban ƙasar Sri Lanka Furfesa Maithree Wickremesinghe ta ziyarci BFSU, inda ta bayar da jawabi gami da yin mu’amala da malamai da ɗalibai sama da 300 da suka fito daga kwalejoji 10 cikinsu har da kwaljin nazarin dangantakar ƙasa da ƙasa, da kwalejin nazarin Asiya da dai sauransu. Babban sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya...