An kafa mujallar Adabin Ƙasashen Waje a shekarar 1980, wadda ta kasance mujallar da ta fi shekaru da samun karɓuwa a fannin binciken adabin ƙasashen waje a ƙasar Sin.
2021-03An kafa Mujallar Dandalin Tattaunawar Ƙasashen Duniya a shekarar 1999, wadda cibiyar nazarin batutuwan duniya ta BFSU ta shirya gudanar da ita, kuma ta kasance wata mujallar da ke nazarin batutuwan duniya daga duk fannoni.
2021-03Mujallar Koyarwa da Nazarin Harsunan Waje ta ƙunshe da batutuwan bincike da ke shafar fannonin karatun harsunan waje, wadda take mai da hankali sosai kan harsuna da ilmin harshe, da koyar da harsunan waje, da nazarin fassara, da nazarin al’adun dake ƙetaren ƙasashen duniya.
2021-01Mujallar Nazarin Manyan Batutuwan Koyar da Harsunan Waje da aka laƙaba mata da suna Mujallar Koyar da Harsunan Wajen Sin a lokacin da. Jami’ar BFSU ta ɗauki nauyin shirya ta, kuma kamfanin ɗab’in koyarwa da nazarin harsunan waje ya kula da harkokin buga ta, kuma an fidda da mujalloli 4 a ko wace shekara.
2021-01>Mujallar Nazarin Sin a Duniya
>Mujallar Nazarin Ƙasashen Duniya da Shiyya-shiyya
>Mujallar Nazarin Al’umma da Al’adun Ƙasashen dake amfani da Jamusanci
>Mujallar Nazarin Ƙasashe da Yankunan dake amfani da Faransanci (Sinanci da Faransanci)
>Mujallar Nazarin Al’umma da Al’adun Turai da Asiya (Sinanci da Rashanci)
>Mujallar Koyar da Sinanci a Ƙasashen Duniya (Sinanci da Turanci)
>Mujallar Koyon Turanci
>Mujallar Koyar da Dokoki ga Matasa
>Mujallar Koyar da Rashanci a Sin
>Mujallar Amfani da Harsuna ta Sin
>Mujallar Musanyar Al’adun Gabashin Asiya
>Mujallar Harsunan Duniya
>Mujallar Ƙetare Fannonin Karatu: Tafinta da Zamantakewar Al’umma
>Mujallar Koyar da Harsuna ta Fasahohin Zamani
>Mujallar Yaɗa Mabambamtan Al’adu a duniya
>Mujallar Dandalin Tattaunawar Musayar Al’adu tsakanin Sin da Jamus
>Mujallar Nazarin Slavs ta Sin
>Mujallar Koyi da Juna ta Sin da Latin Amurka
>Mujallar nazarin Alaƙar dake tsakanin Sin da Ƙasashen Larabawa
>Mujallar Nazarin Ƙasar Sin
>Mujallar Nazarin Confucius a Duniya