A safiyar ranar 16 ga watan Nuwanba, shugaban jami’ar nazain harsuna ta Munich ta Jamus Felix Mayer ya ziyarci BFSU, inda ya gana da shugaban jami’ar Peng Long, kuma shugaban Peng ya mika takardar n...
A ranar 25 ga watan Nuwanba, sakatare janar na jami’ar BFSU Wang Dinghua ya gana da mataimakin ministan ilmin kasar Siriya Farah Sulaiman Al.Mutlak. Wang Dinghua ya yi maraba da zuwa Al.Mutlak, kuma ...
A ranar 1 ga watan Disamba, an yi taron shekara-shekara na kwalejojin Confucius da jami’ar BFSU ta dauki nauyin koyarwa kuma taron tattaunawar masanan gida da waje na kwalejojin Confucius a BFSU. Wan...
A ranar 4 zuwa ranar 5 ga watan Disamba, an yi taron kwalejin Confucius karo na 13 a birnin Chengdu. Mataimakiyar firaministan kasar Sin kuma shugabar kwamitin cibiyar kwalejin Confucius ta Sin Madam ...