BFSU ta shirya taron tattaunawar bunƙasuwar Tibet ta 2023
A ranar 23 ga wata, an gudanar da taron tattaunawar bunƙasuwar Tibet ta Sin ta 2023 a babban ɗakin taron Beijing. Taken taron shi ne “Sabon yanayi, sabuwar Tibet, da sabuwar tafiya: Sabon babin kiyaye hakkin ɗan Adam da samun bunƙasuwa mai inganci na...