The library of Beijing Foreign Studies University currently has a collection of books in 74 languages, including Chinese, English, French, Russian, German, Spanish, Japanese and Arabic. The library houses a total of nearly 1.53 million volumes of literature, nearly 2.16 million electronic books, 1,123 Chinese and foreign language newspapers and periodicals, more than 10,000 pieces of various audio-visual materials, more than 38,000 full-text electronic journals in Chinese and foreign languages, 102 Chinese and foreign language databases, and nine self-built databases with special features. The collection is mainly about language studies, literature and culture, and, with the university's academic development, the number of books on law, diplomacy, economics, journalism and management has been steadily increasing.
Akwai littatafan da yawansu ya kai kimanin miliyan 1.57, waɗanda suka haɗa da littattafan da aka rubuta da harsuna 74 ciki har da Sinanci, da Turanci, da Faransanci, da Rashanci, da Jamusanci, da Japananci, da Larabci,da harshen Spaniya da sauransu. Ban da wannan kuma, akwai littattafai a shafunan Intanet da yawansu ya kai fiye da miliyan 2.16, kana akwai mujallun gida da waje da yawansu ya kai 1081, da faifai da hotunan bidiyo kimanin dubu 100. Haka kuma, akwai mujallun da aka buga a Intanet na gida da waje da yawansu ya kai dubu 38, da matattararadadi ta musamman guda9, kuma yanzu anasamu littatafai da bayanan dake shafar harsuna,daadabi, da al’adu. A cikin’yan shekarun nan, bayan da jami’ar BFSU taƙarasamunbunƙuwa, an kafa tsarin adana littattafan dake shafar dokoki, diflomasiyya, tattalin arziki, yaɗa labaru, tafiyar da harkokin ciniki da sauransu.
The new six-storey library was built and opened in 2013. With a total area of 23,000 square meters, it provides more than 2,200 reading seats, 18 study rooms, academic lecture halls, academic seminar halls and training rooms. It also provides cultural and leisure venues such as exhibition halls and cafes.
Faɗin laburaren jami’ar BFSU ya kai murabba’in mita dubu 23, akwai hawaye guda 6, anakafakujerukimanin2200 gamasu karatu. Ban da wannan kuma, akwaiɗakunan nazari 18, kana, an keɓeɗakin gabatar da jawabi, daɗakunan ƙara-wa-juna-sani, daɗakunan horaswa. A sa’Iɗaya kuma, akwai wuraren nishaɗi kamarɗakin nune-nunen kayayyaki da wurin shan shayi a ciki.
The new library has Wi-Fi access, and a 24-hour device that enables people to return their borrowed books at any time. It also has printers, photocopiers, scanners, book lending-and-returning devices, electronic navigators, electronic newspaper readers and other self-service equipment. The library has areas dedicated to electronic reading and multimedia learning. There are convenient information displays as well.
AkwaiIntanet na WIFIa dukɗakunan Laburaren BFSU, kuma an buɗe harkokin mayar da littafaia awoyi 24 na ko wace rana, kumaanaiya gurzawa daɗab’i da kuma aron da mayar da littatafai, da duban littattafai da mujalloli da fasahohin zamani.Aɗakin karatu, akwainau’rorin zamanidaɗakunan karatu da fasahohin zamani kuma ana iya ganin sanarwa a duk ko ina a cikin laburaren.
The library of Beijing Foreign Studies University (BFSU), in line with the university's philosophy of "foreign, special and exquisite", is people-oriented and responds rapidly to changes in the knowledge economy and digital development. It provides readers with complete information services and academic support through its rich collection of resources, a comfortable learning environment, user-friendly services and high-end facilities. It is committed to accumulating academic and other resources in foreign languages, and aims to become a resource center and cultural exchange center for intercultural and intra-university integration.
BFSUtabi manufarhorar da fittatunɗalibai da suka ƙware a wajen harsunan waje da sanin al’adun ƙasashen waje, da ke da halayen musammanna BFSU,sun bi hanyar raya jami’a ta fasahohin zamani da yin amfani da albarkatun laburareda take da su, donkyautatayanayin karatu da ba da hidimomimasu kyaugamasukaratu, ta hakan ne , zaaiyasamunci gaba da koyon nazari da fasahohin zamani, don sa ƙaimi ga raya albarkatun harshen waje.A sa’iɗaya kuma, waɗanda suke sha’awar nazarin hasunan waje, kuma laburare ya zamatamkarcibiyar mu’amala damusayaral’adun da ke haɗin gwiwada sauran laburare a duniya.