A ranar 4 ga watan Satumba, an ƙaddamar da bikin bude sabon zangon karatu ga sabbin ɗaliban shekarar 2023 na jami’ar BFSU. Sabbin ɗalibai 3267 za su shiga jami’ar, don buɗe wani sabon shafi ga rayuwarsu. Sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU da mataimakinsa kuma shugaban BFSU Yang Dan, da abokin karatu a shekarar 1973 kuma tsohon mataimakin shugaban sashen kula da tuntuɓawar...
A ranar 31 ga watan Agusta na shekarar 2023, aka gudanar da bikin kafa ofishin sakataren tsarin mu’amala tsakanin ƙawacen jami’o’in Sin da Afirka da kwamintin nazarin ilmin Sin da ƙungiyar haɗin gwiwar jami’o’in Afirka suka shirya tare.Shugaban kwamintin nazarin ilmin koyarwa a jami’o’in Sin Du Yubo da mataimakinsa Zhang Daliang, da sakataren kwamintin jami’o’in Afirka Olusola Oye...
A ranar 9 ga wata, mataimakin shugaban jami’ar Stony Brook Carl W. Lejuez ya ziyarci BFSU. Bisa goron gayyata da aka yi, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Yang Dan ya yi shawarwari da shi. Bangarorin biyu sun yi mu’amala game da haɗin gwiwa a fannoni da dama tsakaninsu
Kwanan baya, ƙungiyar haɗin gwiwa kan fitattun kwalejojin kasuwancin ƙasa da ƙasa AASCB ta ba da sanarwa, inda ta bayar da labari cewa, bayan da kwamimintin tantance matsayin ƙungiyar AASCB ya jefa kuri’u,inda aka zartas da shirin amince da kwalejin nazarin kasuwancin BFSU ya samun amuncewar AACSB cikin shekaru 5 masu zuwa
A ranar 31 ga watan Yuli, shugaban jami’ar Latvia Indriķis Muižnieks ya ziyarci BFSU. Shugaban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Wang Dinghua ya gana da shi, inda bangarorin biyu sun yi mu’amala a fannonin nazari da koyarwa, da gudanar da bincike a kan ƙasashe da shiyya-shiyya, da horar da malamai, da buga littattafai, da shirya tarurruka a tsakaninsu
Kwanan baya, mujallar M.D.D. UN Today ta fidda da wani bayani mai take “Reaffirming International Connections through Language”,inda aka bayar da intabiyu da aka yi da shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Yang Dan.A yayin intabiyu, shugaban Yang ya bayyana fasahohin da BFSU ta samu ta hanyar da koyar da harsuna da sa kaimi ga mu’mala tsakanin ƙas...
Kwanan baya, ma’aikatar ilmin ƙasar Sin ta fidda da takardar sunayen waɗanda suka samu lambobin yabo a fannin koyarwar ta shekarar 2022, inda BFSU ta samu uku daga cikinsu.Salon BFSU wajen horar da ɗalibai masu digiri na farko na harsunan daban daban ya samu lambar yabo ta farko, yayin da salon horar da fitattun ɗalibai masu neman digiri na farko wajen ƙirƙiro da sabbin tunani a fannin...
A ranar 30 ga watan Yuni, BFSU ta shirya bikin tura ɗalibai ƙasashen waje don gudanar da gwajin aiki da bincike a hukunce a shekarar 2023. Manyan baƙi da suka fito daga ma’aikatar ilmin Sin, da hukumar ladabtarwa ta kwamitin tsakiya, da kamfanin gine-gine da shimfida layin dogo, da kamfanin zirga-zirgar Sin, da kamfanin Fuhua, da bankin Sin, da kamfanin Alibaba, da kamfanin JD, da kamfani...
Daga ranar 6 zuwa ranar 15 ga wata, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya shugabanci tawaga don ziyartar ƙasashen Faransa, Birtaniya, da Swiss, inda suka ziyarci kwalejin nazarin al’adu da harsuna na INACO, da kwalejin kasuwanci na Turai, da jami’ar siyasa ta Paris, da jami’ar OU ta Birtaniya, da kwalejin nazarin tattalin arzik...