A ranar 27 ga wata, ministan kula da zirga-zirga da kafofin yada labaru kuma kakakin majalisar ministocin ƙasar Sri Lanka Bandula Gunawardana ya ziyarci BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jami’iyyar kwaminisancin jami’ar Yang Dan, da mataimakinsa Jia Wenjian sun gana da shi. Bangarorin biyu sun yi mu’amala game da inganta mu’amala da ƙarfafa haɗin gwiwa a tsakanin b...
A ranar 26 ga wata, matar shugaban ƙasar Sham Asma al-Assad ta ziyarci BFSU, inda ta bayar da wani jawabi, gami da mu’amala da baki na gida da waje sama da 40 da suka fito da ofisoshin jakadancin ƙasashen waje dake ƙasar Sin da jami’o’i da cibiyoyi nazari da malamai da daliban BFSU. Maimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban BFSU Jia Wenji...
A ranar 22 ga wata, an gudanar da taron tattaunawa game da yada labarun ƙasa da ƙasa kan raya al’adun ƙasar Sin da jami’ar BFSU da hukumar kula da ɗab’in Sin, da kwalejin nazarin al’adun ƙasar Sin suka shirya tare.Taken taron shi ne, a gudanar da shawarar raya wayewar kan duniya da ingiza ci gaba wayewar kai ta ɗan Adam. Ƙwararru da masana na gida da waje kimanin 400 da suka fito dag...
A zagayowar shekaru 10 da aka gabatar da manufar Ziri Ɗaya da Hanya Ɗaya, a ranar 16 ga watan Satumba, an ce, an shirya taron ƙoli kan wayewar kai ta duniya da BFSU ta shirya a BFSU. Taken taron shi ne “Ƙara mu’amala tsakanin wayewar kai ta duniya, da sa ƙaimi ga fahimtar juna”, wanda aka yi kira da a inganta mu’amalar wayewar kai, da tashi tsaye don shiga cikin aikin raya wayewar ka...
A ranar 4 ga watan Satumba, an ƙaddamar da bikin bude sabon zangon karatu ga sabbin ɗaliban shekarar 2023 na jami’ar BFSU. Sabbin ɗalibai 3267 za su shiga jami’ar, don buɗe wani sabon shafi ga rayuwarsu. Sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU da mataimakinsa kuma shugaban BFSU Yang Dan, da abokin karatu a shekarar 1973 kuma tsohon mataimakin shugaban sashen kula da tuntuɓawar...
A ranar 31 ga watan Agusta na shekarar 2023, aka gudanar da bikin kafa ofishin sakataren tsarin mu’amala tsakanin ƙawacen jami’o’in Sin da Afirka da kwamintin nazarin ilmin Sin da ƙungiyar haɗin gwiwar jami’o’in Afirka suka shirya tare.Shugaban kwamintin nazarin ilmin koyarwa a jami’o’in Sin Du Yubo da mataimakinsa Zhang Daliang, da sakataren kwamintin jami’o’in Afirka Olusola Oye...
A ranar 9 ga wata, mataimakin shugaban jami’ar Stony Brook Carl W. Lejuez ya ziyarci BFSU. Bisa goron gayyata da aka yi, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Yang Dan ya yi shawarwari da shi. Bangarorin biyu sun yi mu’amala game da haɗin gwiwa a fannoni da dama tsakaninsu
Kwanan baya, ƙungiyar haɗin gwiwa kan fitattun kwalejojin kasuwancin ƙasa da ƙasa AASCB ta ba da sanarwa, inda ta bayar da labari cewa, bayan da kwamimintin tantance matsayin ƙungiyar AASCB ya jefa kuri’u,inda aka zartas da shirin amince da kwalejin nazarin kasuwancin BFSU ya samun amuncewar AACSB cikin shekaru 5 masu zuwa
A ranar 31 ga watan Yuli, shugaban jami’ar Latvia Indriķis Muižnieks ya ziyarci BFSU. Shugaban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Wang Dinghua ya gana da shi, inda bangarorin biyu sun yi mu’amala a fannonin nazari da koyarwa, da gudanar da bincike a kan ƙasashe da shiyya-shiyya, da horar da malamai, da buga littattafai, da shirya tarurruka a tsakaninsu