Babban Shafi > Labaru > 正文

Mataimakin shugaban jami’ar Stony Brook ya ziyarci BFSU

Updated: 2023-08-16

A ranar 9 ga wata, mataimakin shugaban jami’ar Stony Brook Carl W. Lejuez ya ziyarci BFSU. Bisa goron gayyata da aka yi, shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Yang Dan ya yi shawarwari da shi. Bangarorin biyu sun yi mu’amala game da haɗin gwiwa a fannoni da dama tsakaninsu.