Babban Shafi > Labaru > 正文

Matar Shugaban Sham Asma al-Assad ta ziyarci BFSU

Updated: 2023-10-10

A ranar 26 ga wata, matar shugaban ƙasar Sham Asma al-Assad ta ziyarci BFSU, inda ta bayar da wani jawabi, gami da mu’amala da baki na gida da waje sama da 40 da suka fito da ofisoshin jakadancin ƙasashen waje dake ƙasar Sin da jami’o’i da cibiyoyi nazari da malamai da daliban BFSU. Maimakin sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban BFSU Jia Wenjian ya halarci biki.