Daga ranar 27 zuwa ranar 28 ga watan Mayu, BFSU ta gudanar da taron tattaunawar haɗin gwiwa da samun bunƙasuwar shiyya-shiyya na ƙasashen Sin da Japan da Koriya ta kudu na shekarar 2022 a shafin Intanet. Taken taron shi ne raya haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen Sin da Japan da Koriya ta Kudu a ƙarƙashin yanayin dunƙulewar tattalin arzikin shiyya-shiyya. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakat...
A ranar 13 ga wata, an ƙaddamar da taron tattaunar gyare-gyare da raya sha’anin koyar da ilmin harsuna a makarantun firamare da sakandare na ƙasar Sin ta shekarar 2022. Jami’ar BFSU ta shirya wannan taron, wanda ya samu goyon baya daga kwamintin ilmi na ƙasar Sin.Zaunannen mamba kuma mataimakin sakataren majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa na ƙasar Sin kuma mataimakin shugaban k...
A ranar 29 ga watan Afrilu, aka ƙaddamar da bikin raya gamayyar nazarin ƙasashen duniya da shiyya-shiyya da fannonin karatu CCAS a BFSU.Ƙawacen jami’o’in harsunan wajen duniya GAFSU ya ɗauki nauyin kafa wannan gamayya, wanda ke ƙunshe da masana daga ƙasashe 181, waɗanda suka yi nazari kan harsuna sama da 100. Bisa ra’ayin ƙara fahimtar duniya da ƙago makoma mai haske, an kafa wann...
A ranar 19 ga wata, kwamitin gasar wasannin Olympics na Beijing da kwamitin gasar wasannin Olympics ta naƙasassu ta Beijing sun shirya bikin karramawa a Beijing.Tawagar masu aikin sa kai na BFSU da cibiyar ba da taimako ta wayar tarho da harsuna daban daban na gasar wasannin Olympics ta Beijing da gasar wasannin naƙasassu ta Beijing sun samu lambar yabo ta fitattun ƙungiyoyi a gasar wasann...
A ranar 1 ga watan Afrilu, an ƙaddamar da taron wakilan mambobi karo na 8 na kwamitin fassara na ƙasar Sin.Mataimakin ministan hukumar kula da yaɗa labaru Bai Yansong da shugaban hukumar kula da ɗaɓ’i da harsunan waje Du Zhanyuan da shugaban kwamitin fassara karo na 7 na ƙasar Sin Zhou Mingwei da shugaban ƙawacen masu aikin fassara na ƙasa da ƙasa Kevin Kwak sun yi jawabin fatan alh...
Daga ranar 19 zuwa ranar 20 ga watan Maris, aka ƙaddamar da taron ƙoli karo na 6 na tattaunawar gyare-gyare da bunƙasuwar sha’anin koyar da harsunan waje a jami’o’in ƙasar Sin. Taken taron shi ne ƙara fahimtar ƙasar Sin da tuntuɓawar ƙasashen waje.Mataimakin shugaban hukumar kula da yaɗa labaru na ƙasa da ƙasa na sashen kula da yaɗa labaru na kwamintin tsakiya na ƙasar Sin Chen ...
Kwanan baya, ma’aikatar kula da ilmin kasar Sin ta fid da takardar sunayen darussa da azuzuwan da za a kafa a tashar Intanet. Bayan da jami’o’in wuraren daban daban Sin da kwamintin kula da sha’anin koyarwa na ƙasar suka zaɓa, an amince da kafa azuzuwa da darussa 439 a tashar Intanet, inda jami’ar BFSU ta samu biyar daga cikinsu. An haɗa da darussa guda 2, da azuzuwa guda 3
A ranar 23 ga watan Fabrairu, BFSU ta fara tsara ayyukan zangon karatu na shekarar 2022.Babban sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Wang Dinghua da mataimakinsa kuma shugaban jami’ar Yang Dan, da mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Jia Wenjian, da zaunannen mamban jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar S...
A ranar 14 ga wata, ma’aikatar kula da ilmi, da ma’aikatar kula da kuɗi, da kwamitin yin gyare-gyare da samun bunƙasuwa na Sin sun fidda takardar jin ra’ayoyin raya fitattun jami’o’in duniya a Sin da kyawawan fannonin karatu a ƙasar, inda aka bayar da jerin sunayen jami’o’i da fannonin nazari da za a raya a zagaye na biyu. A zagaye na farko, BFSU ta riga ta kasance cikin fitattun ja...