A ranar 18 ga watan Disambar shekarar 2022, an gudanar da taron ƙara wa juna sani na gamayyar nazarin ƙasashen duniya da shiyya-shiyya CCAS da jami’ar BFSU ta shirya ta hoton bidiyo, kuma taken taron shi ne “Samun dauwamammen ci gaba cikin moriyar juna”.Gamayyar CCAS da ƙawacen jami’o’in harsunan waje na duniya GAFSU ya shirya, wanda ke ƙunshe da ƙwararru da masana da suka fito daga...
A ranar 8 ga watan Disamba, aka ƙaddamar da taron koyar da Sinanci na ƙasa da ƙasa a birnin Beijing. Mataimakiyar firaministan Sin Sun Chunlan ta halarci bikin buɗe taron, inda ta yi muhimmin jawabi. Ministan kula da ilmin Sin Huai Jinpeng ya shugabanci taron. Shugaban jami’ar BFSU kuma mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya halarci bikin buɗe taron, ind...
Daga ranar 26 zuwa ranar 27 ga wata, an gudanar da taron ƙara wa juna sani game da littattafan koyarwa na harsunan waje karo na farko kuma taron share fagen kafa kwamintin kula da littattafan koyarwa na harsunan waje a ƙasar Sin. Taken taron shi ne nazarin littattafan koyarwa da harsunan waje bisa la’akari da duniya ke ciki da ƙirƙiro da sabbin tunani daga ƙasar Sin, ƙwararru da masana...
A ranar 10 ga watan Nuwamban, cibiyar kula da yaɗa al’adu na hukumar kula da ɗab’i da harsunan ƙasashen waje da kwalejin nazarin yaɗa labarun ƙasa da ƙasa game da al’adun ƙasar Sin na BFSU da cibiyar nazarin wayewar kan ƙasar Sin ta kwalejin nazarin al’adun ƙasar Sin sun shirya taron tattaunar watsa labarun ƙasa da ƙasa game da al’adun ƙasar Sin a BFSU. Mamban majalisar ba da...
A ranar 23 ga watan Oktoban shekarar 2022, an kafa gamayyar haɗin gwiwa kan nazarin ƙasashe da shiyyoyi ta ƙasar Sin a BFSU. Fannin karatu na nazarin ƙasashe da shiyyoyi ya zama wani fannin karatu da da aka kafa. Don inganta wannan fannin, da kafa tsarin fannonin karatu da ilmi da maganganu na nazarin ƙasashe da shiyyoyi da ke da halayye musamman na ƙasar Sin , da lalubo bakin zaren han...
A shekarar 2022, ofishin kula da tsare-tsaren nazarin kimiyya da zamantakewar al’umma da ra’ayin fahimtar duniya watau falsafa na Sin ya bayar, an ce, an kammala ayyuka da yawa da malaman BFSU suka shirya cikin cikakkiyar nasara, kuma bayan da aka tantance su, sun zama fitattun ayyuka. A ciki, akwai aikin nazari kan tantance ma’aunin koyarwa ɗalibai masu neman digiri na farko na fannonin ...
A ranar 25 ga watan Satumba, BFSU ta kammala aikin sabunta shafunan Internet na harsunan waje da yawa, a jere na farko ne, aka fitar da sabbin shafunan Internet na harsunan Larabci, da Faransanci, da Rashanci, da harshen Spainiya, da Jamusanci, da Japananci.Sabbabin shafunan Internet na waɗannan harsuna suna nan ƙasa:Turanci:http://en.bfsu.edu.cn/Larabci:https://global.bfsu.edu.cn/ar/Fara...
Kwanan baya, an kammala ayyukan nazari da suka shafi al’adu da ilmi na ƙasashen da ke hanyar Ziri Ɗaya da Hanya Ɗaya, watau ayyukan nazarin al’adu da ilmi na ƙasashen India, Iran, Cuba, Keya. Gaba ɗaya ne, aka kammala rubuta ayyukan nazari 20 da suka ƙunshe da taƙaitaccen bayani, da al’adu, da ilmi, da tarihi, da tarbiya, da ilmin makarantar firamare, da na midil, da makarantar hora...
A ranar 14 ga watan Satumban shekarar 2022, an ƙaddamar da taron tattaunawar shugabannin kwalejojin Confucius na 2022 da asusun kula da ilmin koyar da Sinanci na duniya na Sin da jami’ar BFSU suka shirya, kuma ofishin kula da ɗab’in littattafan harsunan waje da nazari suka shirya. Mataimakin shugaban asusun kula da koyar da Sinanci na duniya a ƙasar Sin kuma sakatare janar Zhao Lingshan,...