Kwanan baya, ƙungiyar haɗin gwiwa kan fitattun kwalejojin kasuwancin ƙasa da ƙasa AASCB ta ba da sanarwa, inda ta bayar da labari cewa, bayan da kwamimintin tantance matsayin ƙungiyar AASCB ya jefa kuri’u,inda aka zartas da shirin amince da kwalejin nazarin kasuwancin BFSU ya samun amuncewar AACSB cikin shekaru 5 masu zuwa.