Babban Shafi > Labaru > 正文

Shugaban jami’ar Latvia ya ziyarci BFSU

Updated: 2023-08-16

A ranar 31 ga watan Yuli, shugaban jami’ar Latvia Indriķis Muižnieks ya ziyarci BFSU. Shugaban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin BFSU Wang Dinghua ya gana da shi, inda bangarorin biyu sun yi mu’amala a fannonin nazari da koyarwa, da gudanar da bincike a kan ƙasashe da shiyya-shiyya, da horar da malamai, da buga littattafai, da shirya tarurruka a tsakaninsu.