A ranar 2 ga watan Yuli, an gudanar da bikin kammalawar karatu na daliban jami’ar BFSU na shekarar 2021.A bana, dalibai 61 sun samu digiri na uku, yayin da dalibai guda 1064 sun samu digiri na biyu, haka kuma yawan dalibai da suka samu digiri na farko ya kai 2197. A ranar da aka gudanar da bikin, an gudanar da bukukuwa guda 7 don mika takardun digiri da digirgiri ga dalaibai. Babban sakatare...
A safiyar ranar 26 ga watan Satumba, an kaddamar da bikin fara karatuna sabbin dalibai na shekarar 2020 na BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1534 da masu neman digiri na biyu 1264 kana da dalibai masu neman digiri na uku 116 sun fara karatu a jami’ar.
A yammacin ranar 21 ga watan Satumba, an kaddamar da bikin fara koyar da sabon fannin karat una Amharic a kwalejin nazarin Afrika na jami’ar BFSU. Zaunannen mamban kwamitin tsakiya kuma mataimakin shugaban jami’ar BFSU Jia Wenjian da minista kuma karamin jakadan na ofishin jakadancin kasar Habasha da ke kasar Sin Samuel Fitsumbirhan ya halarci bikin, kuma shugabar kwalejin nazarin Afrika Li H...
Daga ranar 16 zuwa ranar 25 ga watan Disamba na shekarar 2019, bisa goron gayyata da jami’ar Zayed ta Hadaddiyar Daular Larabawa da cibiyar nazari da mu’amalar ilmi ta Saudiyya da cibiyar mu’amalar ilmi Nabig ta Saudiyya da gwamnatin Amman ta Jordan da kungiyar kula da biranen kasashen Larabawa suka yi, babban sakataren jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen ...
Daga ranar 9 zuwa ranar 10 ga watan Disamba, an yi babban taro game da koyar da ilmin Sinanci na kasa da kasa na shekarar 2019 a birnin Changsha da ke kasar Sin. Mataimakiyar firaministan Sin kuma shugabar kwamintin cibiyar kwalejin Confucius Sun Chunlan ta halarci bikin bude taron, inda ta yi muhimmin jawabi. Ministan ilmi na Sin kuma mataimakin shugaban kwamintin cibiyar kwalejin Confucius ...
A yammacin ranar 4 ga watan Disamba, shugaban kasar Salvador Nayib Bukele ya ziyarci BFSU, inda aka karrama masa da digiri na uku kuma ya yi jawabi a wajen. An yi bikin karramawa digiri na uku ga shugaban da kuma bikin gabatar da jawabi a dakin taron kasa da kasa a cibiyar nazarin Larabci ta jami’ar. Shugaban kasar Salvador Bukele da uwargidansa Gabriela Rodríguez, da ministar tattalin arzik...
A safiyar ranar 26 ga watan Nuwamba, ministar kula da ilmi da kimiyya da nazari da wasanni ta kasar Slovakiya Martina Lubyová ta shugabanci tawaga don ziyartar BFSU, jakadan kasar Slovakiya da ke kasar Sin Dušan Bella ya raka shi zuwa. Shugaban jami’ar BFSU Yang Dan ya gana da ministan Lubyová.Yang Dan ya yi maraba da zuwa Lubyová, kuma ya gabatar da tarihin jami’ar da akidar horar da dali...
A ranar 7 ga watan Nuwamba na safe, shugaban majalisar dokokin kasar Czech Radek Vondráček ya shugabanci tawaga don ziyartar jami’ar BFSU gami da yin jawabi. Jakadan kasar Czech da ke kasar Sin Vladimir Tomsik da direktar kwamitin tattalin arziki na majalisar dokokin kasar Radim Fiala da mataimakiyar ministan harkokin kasuwanci da cinikayya ta kasar Martina Taubelova sun ziyarci jami’ar ta...
A ranar 24 ga watan Oktoba, shugaban kwalejin ESCP na Faransa Frank Bournois da mataimakinsa Laulusa sun ziyarci jami’ar BFSU. Shugaban jami’ar Yang Dan da zaunannen mamban kwamitin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Yan Guohua sun gana da tawaga