A yammacin ranar 20 ga watan Yuni, ministan ilmi na Hadaddiyar Daular Larabawa Hussain Al Hammadi ya shugabanci tawaga don kai ziyara a jami’ar BFSU. Babban sakatare na jami’ar BFSU Wang Dinghua da mamban zaunannen kwaminti na jam’iyyar kwaminisancin BFSU kuma mataimakin shugaban BFSU Yan Guohua sun gana da ministan.Babban sakatare Wang ya yi maraba da zuwan tawagar a jami’ar BFSU, kuma y...
Kwanan baya, ma’aikatar kula da harkokin ilmi ta kasar Sin ta fidda sakamakon da take amincewa game da sabbin fannonin karatun digiri na farko da za a bude a kasar na shekarar 2018, inda ta amince da...
A ranar 13 ga watan Afrilu da yamma, ministan harkokin wajen Japan Taro Kono ya ziyarci BFSU, inda ya yi mu’amala da dalibai da malaman cibiyar nazarin Japan ta kasar Sin. Babban sakataren kwamintin ...
A ranar 19 ga watan Mayu, an yi taron tattaunawa kan nazarin shiyya-shiyya da daidaita lamuran duniya kuma taron tattaunawa tsakanin kawacen jami’o’in harsunan waje na duniya. Jami’ar BFSU ta shiry...
A ranar 29 ga watan Yuni, jami’ar koyon harsunan waje ta Beijing wato BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu da na uku na shekarar 2017, kuma a wannan shekara akwai dalibai masu neman di...
A ranar 28 ga watan Yuni, an shirya bikin kammala katatun digiri na farko na shekarar 2017 a BFSU. A wannan shekara, akwai dalibai kimanin 1302 da suka kammala karatun digiri na farko, kuma wasu 95 da...
A ranar 21 ga watan Satumba, ma’aikatar kula da ilmi da ma’aikatar kula da harkokin kudi da kwamitin kula da gyare-gyare da raya kasa na Sin sun fidda sanarwar jerin sunayen jami’o’in da kyawawan ...
Daga ranar 24 zuwa ranar 27 ga wata, shugaban BFSU Peng Long ya ziyarci kasashen Romaniya da Czech, inda ya yi tattaunawa game da mu’amala da hadin gwiwa tsakanin jami’ar BFSU da jami’o’in Ovidius...
OLYMPUS DIGITAL CAMERA Daga ranar 10 zuwa ranar 11 ga wata, babban sakataren jami’ar BFSU Han Zhen ya shugabanci tawaga don kai ziyara a jami’ar kasar Mexico, inda ya halarci taron kara-wa-juna sani...