A ranar 7 ga watan Nuwamba na safe, shugaban majalisar dokokin kasar Czech Radek Vondráček ya shugabanci tawaga don ziyartar jami’ar BFSU gami da yin jawabi. Jakadan kasar Czech da ke kasar Sin Vladimir Tomsik da direktar kwamitin tattalin arziki na majalisar dokokin kasar Radim Fiala da mataimakiyar ministan harkokin kasuwanci da cinikayya ta kasar Martina Taubelova sun ziyarci jami’ar ta...
A ranar 24 ga watan Oktoba, shugaban kwalejin ESCP na Faransa Frank Bournois da mataimakinsa Laulusa sun ziyarci jami’ar BFSU. Shugaban jami’ar Yang Dan da zaunannen mamban kwamitin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Yan Guohua sun gana da tawaga
A safiyar ranar 21 ga watan Oktoba, shugaban makarantar Maryknoll ta Hawaii ta Amurka Perry Martin ya ziyarci BFSU, inda shugaban jami’ar kuma mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminis na jami’ar Yang Dan da zaunannen mamban kwamintin jam’iyyar kuma mataimakin shugaban jami’ar Yan Guohua, da mai ba da taimako ga shugaban jami’ar kuma shugaban makarantar dake karkashin BFSU Lin Weimin sun ...
Daga ranar 11 zuwa ranar 18 ga watan Oktoba na shekarar 2019, sakataren jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen Albaniya da Czech da Poland, inda ya yi mu’amala da kwalejin nazarin kimiyya na kasar Albaniya da jami’ar Vlore ta kasar da jami’ar Charles da ta Palacký ta kasar Czech da jami’o’in Silesian da Jagiellonian da Warsaw na kasar Poland, sun daddale ya...
A ranar 8 ga watan Oktoba, kwalejin nazarin harsunan Afrika ya kaddamar da bikin bude kwas na harshen Kinyarwanda a hukunce, wannan shi ne karo na farko da jami’o’in Sin suka bude kwas don koyon wannan harshe. Zaunannen mamban kwamintin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban jami’ar Jia Wenjian da mukaddashin ofishin jakadancin Rwanda dake kasar Sin Virigile Rwanyaga...
北京外国语大学亚洲学院揭牌仪式配图.jpg 北京外国语大学非洲学院揭牌仪式配图.jpgA ranar 23 ga watan Satumba, an gudanar da bikin kafa kwalejin nazarin Asiya da kwalejin nazarin Afrika a jami’ar BFSU.Babban sakatare na kwamitin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar BFSU Wang Dinghua, da shugaban tawagar jakadun kasashen Afrika a kasar Sin kuma jakadan Kamaru a kasar Sin Martin Mpana da jakadan kasar ...
2019级新生开学典礼配图.jpgA safiyar ranar 2 ga watan Satumba, an gudanar da bikin bude karatu ga sabbin dalibai na shekarar 2019 a jami’ar BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1494 da masu neman digiri na biyu da na uku 1226, har ma da dalibai masu karatun sharen fage don neman shiga jami’a 20 da ma ragowar wakilan dalibai masu ci gaban karatu da sauran wakilan daliban kasashen waje sun ...
A safiyar ranar 27 ga watan Yuni, an shirya bikin kammala karatun digiri na farko na shekarar 2019 kuma bikin mika digiri a dakin wasan motsa jiki na jami’ar. Dalibai masu neman digiri na farko na gida da waje kimanin 1428 sun halarci bikin, kuma 62 daga cikinsu sun samu lambobin yabo na nagartattun daliban birnin Beijing, yayin da sauran karin 110 sun zama nagartattun daliban BFSU, sauran dal...
A safiyar ranar 26 ga watan Yuni, an gudanar da bikin kammala karatun digirgiri na shekarar 2019 kuma biki ne na mika digirgiri ga dalibai, a bana akwai dalibai kimanin 928 da suka kammala karatun digirgiri daga BFSU.