A ranar 29 ga watan Yuni, jami’ar koyon harsunan waje ta Beijing wato BFSU ta shirya bikin kammala karatun digiri na biyu da na uku na shekarar 2017, kuma a wannan shekara akwai dalibai masu neman di...
A ranar 28 ga watan Yuni, an shirya bikin kammala katatun digiri na farko na shekarar 2017 a BFSU. A wannan shekara, akwai dalibai kimanin 1302 da suka kammala karatun digiri na farko, kuma wasu 95 da...
A ranar 21 ga watan Satumba, ma’aikatar kula da ilmi da ma’aikatar kula da harkokin kudi da kwamitin kula da gyare-gyare da raya kasa na Sin sun fidda sanarwar jerin sunayen jami’o’in da kyawawan ...
Daga ranar 24 zuwa ranar 27 ga wata, shugaban BFSU Peng Long ya ziyarci kasashen Romaniya da Czech, inda ya yi tattaunawa game da mu’amala da hadin gwiwa tsakanin jami’ar BFSU da jami’o’in Ovidius...
OLYMPUS DIGITAL CAMERA Daga ranar 10 zuwa ranar 11 ga wata, babban sakataren jami’ar BFSU Han Zhen ya shugabanci tawaga don kai ziyara a jami’ar kasar Mexico, inda ya halarci taron kara-wa-juna sani...
A yammacin ranar 17 ga watan Nuwamba, shugaban jami’ar harsuna ta birnin Munich ta kasar Jamus Felix Mayer ya ziyarci jami’ar BFSU, inda shugaban jami’ar Peng Long ya gana da shi.
A safiyar ranar 24 ga watan Nuwamba, an yi taro karo na 4 na mu’amalar al’adu tsakanin kasashen Sin da Faransa a nan birnin Beijing. Mataimakiyar firaministan kasar Sin Liu Yandong da ministan harko...
A safiyar ranar 9 ga watan Disamba, an yi taron shekara-shekara na kwalejin Confucius na kasashen waje a jami’ar BFSU, wannan taro ya kasance taro karo na 11, kuma taken taron shi ne:”Manufar ziri d...
A ranar 12 ga watan Disamba, an bude taron kwalejin Confucius karo na 12 a birnin Xi’an, taken taron shi ne “Karfafa hadin gwiwa, da kirkiro sabbin tunani da samun bunkasuwa, don ba da gudummawa waj...