A ranar 24 ga watan Oktoba, shugaban kwalejin ESCP na Faransa Frank Bournois da mataimakinsa Laulusa sun ziyarci jami’ar BFSU. Shugaban jami’ar Yang Dan da zaunannen mamban kwamitin jam’iyyar kwaminis ta jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Yan Guohua sun gana da tawaga.