A safiyar ranar 26 ga watan Yuni, an gudanar da bikin kammala karatun digirgiri na shekarar 2019 kuma biki ne na mika digirgiri ga dalibai, a bana akwai dalibai kimanin 928 da suka kammala karatun digirgiri daga BFSU.