A ranar 5 ga watan Yuni na safe, mataimakin shugaban jami’ar Tel Aviv Raanan Rein ya ziyarci jami’ar BFSU, inda shugaban jami’ar Peng Long ya gana da shi.
A ranar 27 ga watan Yuni, BFSU ta shirya bikin kammala karatu da ba da digirgiri ga dalibai na shekarar 2018 a hukunce, dalibai kimanin 830 sun kammala karatun digirgiri a bana.
A ranar 28 ga watan Yuni, BFSU ta shirya bikin kammala karatu da ba da digiri na farko ga dalibai na shekarar 2018. A bana, dalibai kimanin 1372 da suka fito daga gida da waje sun kammala karatu, inda...
A safiyar ranar 12 ga watan Satumba, an yi bikin kama karatu na sabbabin dalibai na shekarar 2018 a dakin motsa jiki na jami’ar BFSU. Dalibai masu neman digiri na farko 1454 da masu neman digirgiri 1...
A safiyar ranar 27 ga watan Satumba, magajin sarkin Danmark mai martaba Frederik ya ziyarci jami’ar BFSU, inda ya halarci bikin bude cibiyar nazarin Danmark ta jami’ar. Ya yi mu’amala da malamai da...
Daga ranar 10 zuwa ranar 18 ga watan Oktoba, sakataren jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don ziyartar kasashen Rasha, Finland da Holland, inda ya yi mu’amala da jami’ar koyon harsuna t...
A safiyar ranar 19 ga watan Oktoba, jakadan kasar Belarus da ke kasar Sin H.E. Rudy Kiryl ya ziyarci jami’ar BFSU tare da yin jawabi, shugaban jami’ar Penglong ya gana da shi.
A safiyar ranar 16 ga watan Nuwanba, shugaban jami’ar nazain harsuna ta Munich ta Jamus Felix Mayer ya ziyarci BFSU, inda ya gana da shugaban jami’ar Peng Long, kuma shugaban Peng ya mika takardar n...
A ranar 25 ga watan Nuwanba, sakatare janar na jami’ar BFSU Wang Dinghua ya gana da mataimakin ministan ilmin kasar Siriya Farah Sulaiman Al.Mutlak. Wang Dinghua ya yi maraba da zuwa Al.Mutlak, kuma ...