An fara koyar da harshen Hausa a BFSU tun daga shekarar 1964, kuma yanzu ana iya samun digiri na farko da na digirgiri daga kwalejin.