Fannonin Karatun Digiri na Biyu
Ilimin dokokin kasuwancin Jama’a
Ilimin dokokinƙasa daƙasa
Ilimin ikon mallakar ilimi
Haɗin gwiwa kan dokoki da Majistaren duniya
Ilimin tsaronƙasashen duniya da shiyya-shiyya
Ilimin karatun siyasa
Ilimin nazarin tsarin siyasar gida da waje
Ra’ayin kimiyya da zamantakewar al’umma da ra’ayin kwaminisancin duniya
Nazari kan kwatanta ra’ayin Marxism na gida da waje
Siyasar duniya
Dangantakarƙasa daƙasa
Ilimin diflomasiyya
Ilimin diflomasiyyar jama’a
Ilimin shiyya-shiyya
Ilimin nazarin tushen ra’ayin Marxism
Ilimin nazarin ra’ayin Marxism aƙasar Sin
Ilimin siyasa da ilimantar da jama’a
Ilimin haɗa-haɗar kuɗi
Ilimin cinikayyarƙasa daƙasa
Ilimin lissafin kuɗi
Ilimin tafiyar da harkoki
Ilimin kwatanta koyarwa
Ilimin koyarwa
Ilimin nazarin tunanin koyarwa da darasi
Ilimin tarihin duniya
Ilimin labaru
Ilimin yaɗa labaru
Ilimin harsuna da amfanin harsuna
Ilimin Sinanci da rubuce-rubuce
Adabin gargajiyar Sin
Kwatanta bambancin adabi da adabin duniya
Turanci da adabi
Rashanci da adabi
Faransanci da adabi
Jamusanci da adabi
Japananci da adabi
Harshen Spaniya da adabi
Larabci da adabi
Harsunan Turai da adabi
Harsunan Asiya da Afirka da adabi
Ilimin harsunan waje da amfanin harsuna
Nazari kan kwatanta adabi da al’adu
Ilimin fassara
Ilimin manufofin harsuna da tsare-tsare
Ilimin koyar da Sinanci a duniya
Nazarinƙasashen Asiya da Afirka
Daidaita dokokin duniya da shiyya-shiyya
Daidaita kasuwancin duniya da shiyya-shiyya
Nazarin dangantakarƙasa daƙasa da shiyya-shiyya
Ilimin yaɗa labaru a duniya
Kimiyyar tafiyar da harkoki da gine-gine
Daidaita hadari da haɗa-haɗar kuɗi
Daidaita zuba jari da cinikinƙasa daƙasa
Daidaita sufuri da samar da ayyukan duniya
Daidaita sadarwa da kasuwancinƙasa daƙasa
Digiri Na Biyu da aka baiwa:
Digiri na biyu na fassara
Digri na biyu na koyar da Sinanci aƙasashen duniya
Digirin haɗa-haɗar kuɗi
Digirin kasuwancin duniya
Labaru da yaɗa labaru
Dokoki
Lissafin kuɗi
Tafiyar da harkokin kasuwanci da gine-gine