An kafa Kwalejin Nazarin Afirka a shekarar 2019, kuma ya samu asali daga Kwalejin Nazarin Asiya da Afirka da aka kafa tun daga shekarar 1961. Yanzu ana koyar da harsunan Afirka kamarsu Swahili, da Hausa, da Zulu, da Amharic, da Malagasy da sauran harsuna 20 a kwalejin.