Babban Shafi > Labaru > 正文

Shugaban BFSU ya halarci taron tattaunawar shugabannin jami’o’in Asiya

Updated: 2025-11-29

A ranar 21 ga wata, an ƙaddamar da bikin buɗe taron tattaunawar shugabannin jami’o’in Asiya na shekarar 2025 a birnin Guangzhou. Taken taro shi ne “Sabbin fasahohi da haɗin gwiwa tsakanin sassa daban daban don ƙago sabbin hanyoyin raya jami’o’i da samun bunƙasuwa.” Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya yi jawabi mai take “Gadar mu’amala da ƙasashen duniya, dandalin ba da hidima da harsunan duniya na BFSU.”