Babban Shafi > Labaru > 正文

Jakadan Sri Lanka dake ƙasar Sin ya ziyarci BFSU

Updated: 2025-04-23

A ranar 11 ga watan Afrilu, jakadan Sri Lanka dake ƙasar Sin Majintha Jayesinghe ya ziyarci BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian ya gana da shi. Ɓangarorin biyu sun tattauna game da ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin mu’amalar ɗalibai da malamai, da mu’amala a tsakaninsu.