Babban Shafi > Labaru > 正文

Tawagar Malta ta ziyarci BFSU

Updated: 2025-04-23

A ranar 13 ga watan Afrilu, jakadan ƙasar Malta dake ƙasar Sin John Busuttil da shugaban jami’ar Malta Alfred J. Vella sun ziyarci BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Jia Wenjian da mataimakinsa Liu Xinlu sun gana da shi. Ɓangarorin biyu sun tattauna game da ƙarfafa haɗin gwiwa a tsakaninsu. Tawagar ta shiga cikin ajin koyar da harshen Malta, inda suka yi mu’amala da ɗalibai masu koyon harshen Malta.