Babban Shafi > Labaru > 正文

Jakadan Portugal dake ƙasar Sin ya ziyarci BFSU

Updated: 2025-03-19

A ranar 13 ga watan Maris, jakadan ƙasar Portugal dake ƙasar Sin Paulo Jorge Nascimento ya ziyarci BFSU, inda shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da shi. Ɓangarorin biyu sun yi tattaunawa game da ƙarfafa haɗin gwiwa wajen musayar al’adu a tsakaninsu.