Babban Shafi > Labaru > 正文

Jakadar ƙasar Cyprus dake ƙasar Sin ya ziyarci BFSU

Updated: 2025-03-19

A ranar 18 ga watan Maris, jakadar ƙasar Cyprus dake ƙasar Sin Frances Lanitou ta ziyarci BFSU, inda zaunannen mamban kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU kuma mataimakin shugaban Zhao Gang ya gana da ita. Ɓangarorin biyu sun yi tattaunawa game da ƙarfafa haɗin gwiwa wajen musayar al’adu a tsakaninsu.