Babban Shafi > Labaru > 正文

Mun haɗu gaba ɗaya don amfanin gaba

Updated: 2022-02-20



Mun haɗu gaba ɗaya don amfanin gaba


Zumar ƙauna ta duniya,

Kamar dusar ƙanƙara a ƙasa.

Tashi sama

Mun ga yadda ta faɗa ƙasa.

Makoma a gabanmu,

Muna jiran zuwanta.

Tashi sama

Aljanna za ta nuna ma.

Ƙaunar muke buƙata,

Sai mu ƙara yin haɗin kai.

Mun haɗu don amfanin gaba,

Ni da kai,

Mu yi tattaki!

Ƙaunar muke buƙata,

Sai mu ƙara yin haɗin kai.

Mun haɗu domin amfanin gaba,

Ni da kai,

Mu yi tattaki!