Babban Shafi > Labaru > 正文

An samu iznin kafa darussa da azuzuwa 5 a tashar Intanet

Updated: 2022-03-14

Kwanan baya, ma’aikatar kula da ilmin kasar Sin ta fid da takardar sunayen darussa da azuzuwan da za a kafa a tashar Intanet. Bayan da jami’o’in wuraren daban daban Sin da kwamintin kula da sha’anin koyarwa na ƙasar suka zaɓa, an amince da kafa azuzuwa da darussa 439 a tashar Intanet, inda jami’ar BFSU ta samu biyar daga cikinsu. An haɗa da darussa guda 2, da azuzuwa guda 3.