A ranar 23 ga watan Maris, shugaban jami’ar Belarusian Anderi Karol ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU. Shugaban BFSU kuma zaunannen kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Yang Dan ya gana da shi, inda suka daddale yarjejeniyar musayar ɗalibai a tsakaninsu.