Daga ranar 9 zuwa ranar 17 ga watan Nuwamba, babban sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya shugabanci tawaga don kai ziyara a ƙasashen Argentina da Brazil da Costa Rica, inda ya ziyarci jami’ar Belgrano, da jami’ar B...
A ranar 8 ga watan Nuwamba, mataimakin firaminista kuma ministan harkokin wajen ƙasar Ireland Michael Martin ya ziyarci BFSU, inda ya yi jawabi game da alaƙar dake tsakanin Sin da Ireland da manufar diflomasiyya ta ƙasar, kuma ya yi mu’amala da malama...