JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Shugaban jami’ar BSU ta ƙasar Belarus ya ziyarci BFSU

发布时间:2024-03-29

A ranar 21 ga watan Maris, shugaban jami’ar BSU ta ƙasar Belarus Andrei Korol ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU. Mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar BFSU Jia Wenjian ya gana da tawagar.

Ɓangarorin biyu sun yi shawarwari game da mu’amala a fannin nazari, da horar da malamai, da gudanar da aikin koyarwa a Intanet a tsakaninsu, don yalwata haƙiƙanin haɗin gwiwa a tsakaninsu, Shugaban Jia ya miƙa takardar naɗa Andrei Korol ɗaya daga cikin editoci na mujallar Nazarin Slavic ta ƙasar Sin.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC