JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

LISSAFI

2019年04月15日


Game Da Jami’a An Kafa Jami’ar BFSU A 1941.
Horar Da Kwararru

Dalibai 5600 Na Karatu Don Neman Digiri Na Farko.


Dalibai 3100 Na Karatu Don Neman Digiri Na Biyu Da Na Uku. 

Dalibai ‘Yan Kasashen Waje 1600 Na Karatu A Jami’ar.

Kashi 51 Cikin 100 Na Daliban Da Ke Karatun Harsunan Da Ba Safai Aka Yi Amfani Da Su, Sun Samu Damar Karatu A Kasashen Waje.

Matsayi Na Uku Cikin Jami’o’in Da Ke Horar Da Nagartattun Daliban Da Ke Iya Samun Kyawawan Ayyuka Bayan Karatunsu.

Malamai

Malamai Da Ma’aikata fiye da 1200.


Kwararrun ‘Yan Kasashen Waje Sama Da 200 Da Suka Fito Daga Kasashen Waje 60.

Koyarwa Tsangayoyi Da Sassa 33


Fannonin Karatu Don Neman Digiri Na Farko 121

Muhimman Fannonin Karatu 4 Da Gwamnatin Sin Ta Kokarta Don Raya Su

Koyar Da Harsunan Kasashen Waje 67

Koyar Da Duk Harsunan Gudanar Da Ayyuka Na Kungiyar EU 25

Koyar Da Duk Harsunan Gudanar Da Ayyuka Na Kungiyar ASEAN 10

Harsunan Kasashen Waje 25 Da Aka Iya Koyo Kawai A BFSU

Malami 1 Da Ke Koyar Da Dalibai 11

Koyar Da Dalibai Don Neman Samun Digiri Na Biyu A Fannoni 44

Koyar Da Dalibai Don Neman Digiri Na Uku A Fannoni 19

Cibiyar Nazari Ga Daliban Da Suka Samu Digiri Na Uku

Nazari Sansanin Nazarin Al’adu Da Zamantakewar Al’umma Da Kimiyya Na Ma’aikatar Kula Da Ilimi Ta Sin


Sansanonin Nazarin Kasashen Waje Da Shiyya-Shiyya Guda 4 Na Ma’aiktar Kula Da Ilimi Ta Sin

Cibiyar Nazarin Harsunan Kasashen Waje Ta Sin

Sansanin Nazarin Falsafa Da Zamantakewar Al’umma Da Kimiyya Na Birnin Beijing

Jaridu Guda 10 Da Ake Fitarwa

Mu’amala Da Hulda Da Kasahsen Waje BFSU Ta Dauki Nauyin Gina Kwalejin Confucius A Kasashen Waje 23


BFSU Ta Kafa Huldar Hadin Gwiwa Da Jami’o’i Da Hukumomin Nazari Sama Da 313 A Kasashe Da Yankuna Sama Da 91

Jami’a Fadinta Ya Kai Murabba’in Mita 463654


Akwai Littatafai Sama Da Miliyan 1.45, Daga Cikinsu Kuma Akwai Littatafan Dake Rubuce Da Harsunan Waje Kimanin Dubu 656NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC