JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Mataimakin shugaban jami’ar SBU ya ziyarci BFSU

发布时间:2024-03-29

A ranar 15 ga watan Maris, mataimakin shugaban jami’ar Stony Brook ta Amurka Carl W. Lejuez ya ziyarci BFSU, inda sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua da mataimakinsa kuma mataimakin shugaban BFSU Jia Wenjian sun gana da shi.

Bangarorin biyu sun yi shawarwari game da zurfafa haɗin gwiwa a fannonin raya jami’o’i, da horar da ɗalibai, da musayar malamai da ɗalibai, da raya aikin koyarwa da nazari tare.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC