JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Mataimakin firaminista kuma ministan harkokin wajen ƙasar Ireland ya ziyarci BFSU

发布时间:2023-11-23

A ranar 8 ga watan Nuwamba, mataimakin firaminista kuma ministan harkokin wajen ƙasar Ireland Michael Martin ya ziyarci BFSU, inda ya yi jawabi game da alaƙar dake tsakanin Sin da Ireland da manufar diflomasiyya ta ƙasar, kuma ya yi mu’amala da malamai da ɗalibai na gida da waje. Babban sakataren kwamintin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya halarci biki game da yin jawabi.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC