JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Matar shugaban Sri Lanka ta ziyarci BFSU

发布时间:2023-10-23

A ranar 17 ga wata, matar shugaban ƙasar Sri Lanka Furfesa Maithree Wickremesinghe ta ziyarci BFSU, inda ta bayar da jawabi gami da yin mu’amala da malamai da ɗalibai sama da 300 da suka fito daga kwalejoji 10 cikinsu har da kwaljin nazarin dangantakar ƙasa da ƙasa, da kwalejin nazarin Asiya da dai sauransu. Babban sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya halarci bikin tare da bayar da jawabi.

 

NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC