JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Direktan sashen kula da gabashin Asiya na ƙungiyar ba da agajin Red Cross ya ziyarci BFSU

发布时间:2023-04-20

A ranar 3 ga watan Afrilu, manzon musamman kan batun Sin na shugaban ƙungiyar ba da agaji ta Red Cross kuma direktan sashen gabashin Asiya Pierre Krähenbühl ya shugabanci tawaga don ziyarar BFSU. Shugaban BFSU kuma mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Yang Dan ya gana da shi.

Ɓangarorin biyu sun yi mu’amala game da inganta haɗin gwiwa wajen samar da ayyukan yi da gudanar dan masu sa kai, da mu’amalar nazari tsakaninsu. Pierre Krähenbühl ya yi wani bayani game da aikin sa kai ga ɗalibai da malaman jami’ar.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC