JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Jakadan ƙasar Kazakhstan a Sin ya ziyarci BFSU

发布时间:2023-04-06

A ranar 20 ga watan Maris, jakadan ƙasar Kazakhstan a ƙasar Sin Shakhrat Nuryshev ya ziyarci BFSU, inda ya halarci bikin buɗe gasar harshen Kazakh karo na farko tsakanin ɗalibai masu koyon harsunan waje na ƙasar Sin. Sakataren kwamitin jami’iyyar kwaminisancin jami’ar Wang Dinghua ya gana da shi, inda suka tattauna batun fara ɗarasin tafinta da bayar da kyautar kuɗin karatu.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC