JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

Shugaban Western Sydeney na Australiya ya ziyarci BFSU

发布时间:2023-03-21

A ranar 20 ga watan Maris, shugaban Western Sydney na Australiya Barney Glover ya shugabanci tawaga don ziyartar BFSU.

Sakataren kwamitin jami’iyyar kwaminisancin jami’ar BFSU Wang Dinghua ya gana da su, inda bangarorin biyu suka yi shawarwari game da mu’amalar ɗalibai da ziyarar malamai da horar da ɗalibai da raya digiri na biyu tsakaninsu.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC