A ranar 25 ga watan Satumba, BFSU ta kammala aikin sabunta shafunan Internet na harsunan waje da yawa, a jere na farko ne, aka fitar da sabbin shafunan Internet na harsunan Larabci, da Faransanci, da Rashanci, da harshen Spainiya, da Jamusanci, da Japananci.
Sabbabin shafunan Internet na waɗannan harsuna suna nan ƙasa:
Turanci:http://en.bfsu.edu.cn/
Larabci:https://global.bfsu.edu.cn/ar/
Faransanci:https://global.bfsu.edu.cn/fr/
Rashanci:https://global.bfsu.edu.cn/ru/
Harshen Spainiya:https://global.bfsu.edu.cn/es/
Jamusanci:https://global.bfsu.edu.cn/de/
Japananci:https://global.bfsu.edu.cn/ja/