JAMI'AR KOYON HARSUNAN

WAJE TA BEIJING

BFSU ta fara tsara ayyukan zangon karatu na wannan shekara

发布时间:2022-02-24

A ranar 23 ga watan Fabrairu, BFSU ta fara tsara ayyukan zangon karatu na shekarar 2022.

Babban sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Wang Dinghua da mataimakinsa kuma shugaban jami’ar Yang Dan, da mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Jia Wenjian, da zaunannen mamban jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakin shugaban jami’ar Sun Youzhong, da mataimakin sakataren jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma sakataren kwamitin ladabtarwa Hu Zhigang,da mataimakin sakataren kwamitin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar Su Dapeng da zaunannun mambobin jam’iyyar kwaminisancin jami’ar kuma mataimakan shugabannin jami’ar Ding Hao da Zhao Gang sun halarci taro.

A yayin taron, sakatare Wang ya yi nazari game da damar da ke gaban jami’ar a ƙarƙashin yanayin gida da waje da ake ciki, kuma ya tsara ayyukan da za a gudana a sabon zangon karatu da ake ciki.Shugaban Yang Dan ya yi jawabi mai take ‘ƙoƙarta wajen raya jami’ar BFSU’.


NO.2 North Xisanhuan Road Haidian District Beijing

OFISHIN KULA DA MU’AMALA DA HADIN GWIWA DA KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA KWALEJIN CONFUCIUS

OFISHIN KULA DA DALIBAI ‘YAN KASASHEN WAJE

OFISHIN KULA DA HARKOKIN YAU DA KULLUM

Copyright@BFSU.Support by ITC